Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti{a.s} - ABNA- ya kawo rahoto cewa, ana gudanar da bikin kaddamar da littafin "wajen bauta na karkashin kasa" tare da halartar Hujjatul-Islam Wal muslimin "Mohammad Hassan Rahimian" mai kula da masallacin Jamkaran da kuma iyalan shahidan "Gholam Hossein Ra'it Rokanabadi" a Masallacin Harami na Jamkaran a birnin Qum.

9 Disamba 2021 - 16:47